Hotuna daga bikin auren dan marigayi Umaru Musa Yar'adua

Wadannan hotuna ne daga bikin Barrister Ibrahim Umar Yar'dua tare da amaryarsa Saratu sodangi.
An fara walimar bikin jiya alhamis 26/07/18 a Kaduna inda suka fara da walimar dare woto dinner party Lamar yadda majiyar mu ta zenithnaija.com ta wallafa.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP