Fayose ya kai wa saraki ziyarar goyon baya
Gwamnan jihar Ekiti mai barin gado, Ayodele Fayoshe ya bayyana gwamnatin Buhari a matsayin gwamnatin marasa Imani, biyo bayan farmaki da mamaya da jami’an Yansanda suka kai wa shugaban majalisar dattawan Najeriya da mataimakinsa a gidajensu dake Abuja.
Fayose ya bayyana hakan ne a yayin wata ziyara da ya kai gidan Saraki da Ekweremadu don nuna ana tare a jiya Talata, 24 ga watan Yuli, inda ya bayyana ziyarar tasa da nufin kara wa Sanatocin biyu kwarin gwiwa sakamakon tsangwamar da suke fuskanta daga hannun Yansanda.
Na samo wannan labarin datahttps://mobile.facebook.com/Jaridarzinariya/photos

Comments