Wani kasurgumin dan Daba ya shiga hannun 'yan sanda a Kano
Yan sanda sun cafke wani dan Daba mai suna Hafiz Magaji na unguwar tudun Murtala da ke Kano. An ce sai da ya Sassari uku daga cikin yan bangar da su ka kama da misalin karfe biyun dare a yayin da yaje balle wani shago.
Comments