Manchester united sun sayo Willian daga Chelsea

  Chelsea ta amince ta karbi tayin €75m da Manchester united ta yi musu akan dan was an su dan kasar Brazil wato Willian.
Chelsea ta ki yarda tun farko ta shiga cinikin dan wasan da kungiyar kwallon Barcelona amma kuma yanzu ta sayar wa
da Manchester United dan sun fi samin daidaito a kan 'ka idoji da sharuddan da Chelsea ta gindaya wa cinikin. Daga
Daga cikin sharuddan akwai bukatar Mourinho ya hada da dan bayan Chelsea wato Garry Cahill a cikin cinikin.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP