Cristiano Ronaldo ya hadu da abokan wasan sa na Juventus a karon farko

Cristiano Ronaldo ya hadu da abokan wasan sa na juventus a karon farko, a yayin da  aka sake duba lafiyar sa a karo na biyu a asibitin kungiyar kwallon.
Ronaldo, da ya rattaba wa Juventus contract na shekara hudu a kan kudi naira biliyan arba'in da hudu (£105m), ya iso Turin jiya da niyyar fara atisaye tare da abokan wasan nasa.
Dan portugal din ya gaisa da Higuain tare da Dybala, wadanda zuwan sa ya zama barazana ga ci gaba da zaman su a kulob din a kaka mai kamawa.


Jarumi ka iya ka huta!

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP