Kwallon da Ahmad Musa ya ci ta zo matsayi na takwas

An sanya kwallon dan wasan super eagles wato Ahmad Musa a matsayi na takwas a cikin dukkanin kwallayen da aka zura a FIFA world cup da aka yi a Russia.
Benjamin Parvard na France shine ya zo na daya. Ga list din:
Pavard (France) vs Argentina
. Quintero (Mexico) vs Japan
. Modric (Croatia) vs Argentina
. Ronaldo (Portugal) vs Spain
. Messi (Argentina) vs Nigeria
. Cheryshev (Russia) vs Croatia
. Chadli (Belgium) vs Japan
. Musa (Nigeria) vs Iceland
. Quaresma (Portugal) vs Iran
. Kroos (Germany) vs Sweden

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Buhari Zai Dawo Najeriya A Yau

Dalilin da yasa Hafizu Abubakar ya ajiye makamin sa na mataimaki na - Ganduje

Hafiz Abubakar ya ajiye makaminsa na mataimakin gwamnan Kano

Jahohi 21 da ake sa ran shugaba Buhari zai lashe a zaben 2019