Ganduje ya ce ba sa hannun sa a cikin tsige shugaban majalisar Kano

Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya nesanta kansa daga cikin wadanda suka kitsa tsige shugaban majalisar jihar, Yusuf Ata.

Gwamnan ya ce bai san komai ba akan shirin tsige shugaban majalisar.
DAILY POST ta ruwaito cewa da safiyar litinin, 27 daga cikin 40 na yan majalisar suka sa hannu a kan takardar tsige shugaban majalisar da ke wakiltar karamar hukumar Fagge.

Gwamnan  ya fadawa manema labarai a lokacin da ya karbi sabbin jagororin majalisar, da Kabiru rurum ya jagoranta a gidan gwamnati ran litinin cewa, yaji labarin tsigewar ta kiransa da akai ta yi a waya.

Kwankwaso ya kai wa shekarau ziyara

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Tsohon gwamnan jahar Gombe Abubakar Hashidu ya rasu

Wani da ya fara aiki a kamfanin jiragen sama a matsayin mai goge-goge ya zama captain

Birtaniya Ta Dawowa Da Najeriya £70m

Wani Mutum Ya Kona Fuska Da Nonon 'Yar 'Dan Uwansa Da Dutsen Guga Akan Zargin Ta Sace N3000

Shin Farfesa Osinbajo zai zama shugaban Najeriya?