Dr. Bukola saraki ya bayyana ficewar sa daga APC

 Shugaban majalisar dattijai ta Nigeria, Dr. Bukola Saraki ya bayyana ficewar sa daga jam'iyyar APC.
Ya bayyana a shafin sa na twitter cewa ya yanke shawarar ficewar ne bayan tuntubar manya da yayi a kan hakan.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP