Kwankwaso ya ziyarci Shekarau a Abuja
Tsohon gwamnan Kano, mallam Ibrahim Shekarau ya karbi bakuncin sanatan Kano ta tsakiya wato Dr. Rabiu Musa Kwankwaso a gidan sa da ke Asokoro Abuja.
Mallam Shekarau da ya yi gwamnan Kano har so biyu a jere ya tabbatar da hakan a shafin sa na Facebook.
Mallam Shekarau da ya yi gwamnan Kano har so biyu a jere ya tabbatar da hakan a shafin sa na Facebook.
Comments