Mutanen Da Hukumar Zabe Ta Yiwa Rajista Kawo Yanzu

Sabon jerin adadin wadanda hukumar zabe ta Najeriya, INEC, ta yiwa rajista da suka cancanci kada kuri'a a zaben 2019.

Kudu maso gabas
Abia 1,481,191
Anambra 1,758,220
Enugu 1,301,185
Imo 1,611,715
Ebonyi 876,249
Adadi = 7,028,560
------------------------------------------------------------------
*Kudu maso yamma:*
*Lagos 6,247,845*
*Ogun 1,869,326*
*Osun 1,293,967*
*Ondo 1,558,975*
*Ekiti 750,753*
*Oyo 2,577,490*
*Adadi=14,298,356*
------------------------------------------------------------------
Kudu maso kudu:
Edo 1,412;225
Delta 1,900,055
Bayelsa 472,389
Akwa Ibom 1,714,781
RIvers 2,419,057
C/Rivers 1,018,550
Adadi 8,937,057
------------------------------------------------------------------
Arewa ta tsakiya:
Benue 1,415,162
Kogi 1,215,405
Kwara 1,115,665
Nassarawa 1,224,206
Niger 721,478
Plateau 1,983,453
Adadi 7,675,369
------------------------------------------------------------------
Arewa maso gabas:
Adamawa 1,714,860
Bauchi 1,835,562
Borno 2,730,368
Gombe 1,266,993
Taraba 1,308,106
Yobe 1,182,230
Adadi 10,038,119
------------------------------------------------------------------
Arewa maso yamma:
Jigawa 1,852,698
Kano 5,135,415
Katsina 2,931,668
Kaduna 3,565,762
Kebbi 1,603,468
Sokoto 2,065,508
Zamfara 1,746,024
Adadi 18,900,543
.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Ado Gwanja Ya Angwance

Birtaniya Ta Dawowa Da Najeriya £70m

Yunkurin Kawo Tarnaki A Ayyukan Ci Gaban Kasa Da Gwamnati Ke Yi Wa Talakawa